Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun makon da ya gabata
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan rana tare da Garba Aliyu Zaria ya yi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman bautuwan da suka auku a makon da ya kare, kamar yadda shirin ya saba yi kowane karshen mako. A yi sauraro lafiya.