A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo irin halin da yan Afirka ta kudu suka samu kan su bayan rasuwar Winnie Mandela,hukumomin kasar sun bayyana Winnie a matsayin macen da ta taka gaggarumar rawa a salon siyasar kasar.
Ya dubo wasu labaren can daga Najeriya,Nijar da Saliyo.