Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka - Cike Tekun Lagos


Listen Later

Nan da wasu ‘yan shekaru, Biirnin Lagos, cibiyar kasuwanci a tarayyar Nigeria nashirin samun wani sabon kasaitaccen birnin da za a samar da shi ta hanyar cikewani bangaren tekun atlantica.
Ana dai sa ran wannan sabuwar anguwar zata kunshi kimanin mutane dubu 250, kumatuni har aiki ya yi nisa kan wanna shirin. Wannan dai shine ake tunanin zai kasance gari mafi kasaita da za a yi a kan fadamar da aka cike.
Tuni dai har an fara wannan aikin da ake gudanrwa karkashi wani shirin hadin gwiwa tsakanin gwamnatin jihar Lagos da wasu kamfanoni masu zaman kansu. Wannan shine abin da za mu duba a cikin shirin na wannan lokacin wanda ni NasiruddeenMohammad zan gabatar.
A yi saurare lafiya.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Muhallinka RayuwarkaBy RFI Hausa


More shows like Muhallinka Rayuwarka

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners