Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka - Kiwon Kifi


Listen Later

Ko da yake Kiwon kifi bai zama ruwan dare kamar kiwon dabbobi na cikin gida ba, mutane kadan kadan sun soma gane kiwonsa ko in ce nomansa a cikin gidajensu ko a cikin tabkuna (taukuna). inda ana iya lissafta kiwonsa na daya daga cikin matakan yaki da talauci gadan gadan saboda sauki.
A Jamhuriyar Niger akwai Masunta da masu sana'ar kifi da yawa masu son harakar kion kifi amma karfinsu ya kasa; a cikin wannan shirin sun mika kuka ga hukumomi da kungiyoyi masu hannu da shuni na su taimaka masu a cikin gurinsu na yaki da talauci albarkacin kiwon kifi.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Muhallinka RayuwarkaBy RFI Hausa


More shows like Muhallinka Rayuwarka

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners