Cikin wannan shiri na Muhallin ka Rayuwarka Awwal Janyau ya ci gaba da duba matsalolin rashin tsabta a Najeriya da yunkurin farfado da ranakun share muhalli domin dorewar tsabta a zukatan jama'a.