Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka - Tallafi Ga Mata Manoma


Listen Later

A baya, an san mata da gudanar da harkokin gida ne kawai yayinda su kuma mazajensu, kan fita waje domin neman abin rufin asirin iyali. A cikin wannan shiri, mun duba yadda ake samun karuwar mata dake shiga cikin harkokin noma, sannan mun duba yadda mata manoma, ke samun tallafi daga cibiyoyin bada tallafin noma domin bunkasa harkarsu ta noma. Bugu da kari, wani tasiri noman mata ke yi ga gudanar da harkokin gidajensu.
Hakanan wannan shiri, yana karfafa guiwar mata ne domin su rungumi harkar noma, kiwo da dangoginsu gadan gadan, musamman yanzu da ake da cibiyoyin dake tallafa musu.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Muhallinka RayuwarkaBy RFI Hausa


More shows like Muhallinka Rayuwarka

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners