Muhallinka Rayuwarka - Taron koli kan noma a Afrika
Shirin rayuwarka muhallinka na wannan makon ya halarci taron koli kan harakar noma a nahiyar Afrika wanda Najeriya ta karbi bakuncin sa a birnin Abuja.
Nura Ado Suleiman ya samu tattaunawa da masana harakar noma a cikin shirin.