Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ta tattauna ne game da tsabtar muhalli a birnin Accra na Ghana. Sannan shirin ya tabo batun noman Shinkafa a Najeriya.