Muhallinka Rayuwarka - Tsanantar ambaliya a Najeriya
A cikin shirin muhalinka rayuwarka,Nura Ado Suleiman ya duba wasu yankunan Najeriya da yanzu haka jama'a ke cikin wani yanayi tun bayan da aka samu ambaliya a yankunan.