Muhallinka Rayuwarka

Muhallinka Rayuwarka - Yara 400 Sun Mutu A Zamfara


Listen Later

A kwanannan ne wani rahoto daga majalisar dinkin duniya ya nuna cewar kimanin kananan yara 400 ne suka mutu sakamakon aikin hako zinari da mutane keyi ba bisa ka'ida ba a jihar Zamfara dake arewacin tarayyar Najeriya.
Duk da haka, inji shugaban ayarin likitocin majalisar dinkin duniya dake a jihar Zamfara wato Medinens sans frontiers, Dr. Al-shafii,yace su a nasu bincike wannan adadin ya wuce hakan.
To bisa wannan ne yasa wakilin mu a Sakkwato a arewacin Najeryar, ya yimana nazari akan wannan al'amari, ga kuma rahoton da ya aiko mana.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Muhallinka RayuwarkaBy RFI Hausa


More shows like Muhallinka Rayuwarka

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners