Dubban mutane daga sassan duniya ne za su halarci jana’izar tsohon zakarar damben duniya Muhammad Ali bayan rasuwarsa a ranar juma’ar da ta gabata a wani asibiti dake Arizona