Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da ajin matsayin kasashen Afrika a fagen kwallon kafa inda Najeriya ta hauro a matsayi na 8. Sannan shirin ya zanta da Ministan wasannin Najeriya Barista Solomon Dalung kan batun rashin biyan 'Yan wasan kwallon kafa Mata hakkinsu bayan sun lashe kofi a Kamaru.