Portugal ta yi nasarar lashe kofin Turai a karo na farko a tarihin kasar bayan dan wasanta Eder ya jefa kwallo daya tilo da ya baiwa kasar nasara akan Faransa mai masaukin baki a wasan karshe, Abdourahman Gambo Ahmad ya tattaro bayanan masana kan wannan nasara acikin shirin Duniyar Wasanni.