Shirin na wannan lokaci ya fara ne daga gabashin Turai inda Rasha ta kaddamar da yaki kan Ukraine, duk da yunkurin shiga tsakani ta fuskar diflomasiya da kasashe suka shafe suna yi don hana Rasha ta mamaye makwafciyar tata.