Shirin Duniyar Wasanni ya yi sharhi ne akan gasar cin kofin Afrika da ake gudanarwa a Gabon kuma shirin ya fi mayar da hankali akan rawar da manyan 'Yan wasan Afrika ke takawa a gasar.