Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba rayuwar Marigayi tsohon Friministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma karin haske kan Ma'adinin Nickel da Asussun ba da Lamuni na Duniya IMF.