Sakamakon Annobar kwari a gonakin tumatir a Najeriya, da ya haifar da karanci dama tsadar tumatir a kasar, a yanzu haka masana sun samar da rigakafi kare gonanki kamar yadda zakuji a cikin wannan shiri, da Bashir Ibrahim Idris ya zanta da masani a wata cibiyar bincike dake nazari kan nau'in kwarin acikin shirin Ilimi Hasken Rayuwa.