Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Gasar Cin kofin Turai da ake gudanarwa a Faransa. shrin ya dibi ga yadda wasannin ke gudana, musamman rikici da ya mamaye wasannin tsakanin magoya bayan wasu kasashen.