Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako tare da Michael Kuduson ya tattauna da masana akan wasu daga cikin jerin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, ciki kuwa har da sahihancin 'PI' wato sabon kudin nan na Intanet da mutane da dama ke jiran fara kaddamar da hada-hadarsa.