Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi bayani akan hanyoyin samun wutar Lantarki ta hanyar Nukiliya tsakanin gwamnatin Najeriya da Rasha. Shirin ya yi nazari akai tare da tattauta na masana.