Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne a kan sana'ar kiwon kaji a tarayyar Najeriya, inda Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ziyarci wata gonar kiwon kaji da ke Unguwar Rimi, karamar hukumar Tofa a jihar Kano.