Shirin Muhallinka ya duba tsarin da mahukuntar Jamhurriyar Nijar suka fitar na tsara gasa da zummar fitar da gwani a wani mataki na harzuka jama'a don mayar da hankali kan tsafta don inganta lafiyar al'umma.