Tambaya da Amsa - Bambacin aikin Soji da Dan sanda
Daga cikin Tambayoyin da shirin Tambaya da Amsa ya yi nazari a kai wannan makon, akwai batun bambacin aikin Soji da Dan Sanda. A yi sauraro lafiya tare da Abdullahi Issa.