A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto, tare da lalubo amsar tambayoyin da wasu daga cikin masu saurarnmu suka aiko mana, ciki har da amsar tambaya a kan yadda dandalin Youtube yake, da yadda ake samun kudi a cikinsa.