Tambaya da Amsa - Tarihin Antonio Conte na Chelsea
Shirin tambaya da Amsa ya duba tarihin Kocin Chelsea Antonio Conte kamar yadda masu saurare suka bukata, Kana mun amsa tambaya kan ciwon Mantuwa da bayani kan makami mai guba. A yi sauraro lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.