An haifi Alpha Blondy a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1953 a garin Dimbokro na kasar Ivory Coast. Mawaki ne da yake waka da salon Reggae,wato Reggae Music.
Sunansa Seydou Koné, Mickael Kuduson ya duba mana tarihin sa a cikin shirin amsar tambayoyin masu saurare.