Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba tarihin Kasar Najeriya, yayin da take cika shekaru 56 da samun 'yancin kai. Sai kuma bayani kan tsarin mulkin Gurguzu da Jari hujja.