Shirin tambayoyi da amsa tare da Umaimah Sani Abdulmumin ya tattauna ne kan tauraren dan Adam da tarihin Alhaji Muhammad Usman, tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar da kuma ciwon sanyi da masu saurare suka bukaci karin bayani a kai.