A cikin shirin amsoshin tambayoyin masu saurare,Umaymah Sani ta duba wasu daga cikin tambayoyin ku ,inda masu saurare suka so samu karin haske dangane da harsuna a cikin rayuwar dan adam da karin haske kan rayuwar mawakin hausa Alan Waka.