Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da wasannin Olympics da za a soma a birnin Rio na Brazil. Shirin ya bada takaitaccen tarihin wasannin na Olympics tare da tattaunawa da masana.