Shirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Umaimah Sani ya tattauna ne kan tarihin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg da kuma tarihin garin Timbuktu da ke arewacin Mali.