Wasanni

Tattaunawa bisa matsalolin da Olympics ke fuskanta


Listen Later

Yayin da aka shiga cikin gasar Olympics ta 2016 gadan gadan a birnin Rio na Kasar Brazil, shirin ya tattauna da Masana da kuma masu ruwa da tsaki kan harkar wasanni game da tasirin kalubalen da kasar Brazil ke fuskanta zai yi wajen rage armashin gasar.
Filin na Duniyar wasanni ya tattauna da Tsohon dan wasan Super Eagles Garba Lawal, da kuma Aminu Sani Sado mai sharhi kan al'amuran wasanni.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners