Ranar 7 ga watan Afrilu ne Majalisar Dinkin duniya ta ware a matsayin ranar kiwon lafiya ta duniya, kuma bikin bana ya mayar da hankali wajen wayar da kan al’umma game da muhimmacin kula da tsabtar abinci. Shirin Lafiya Jari ya tattauna da likita game da wannan batun.