Shirin duniyar wasanni tare Umaimah Sani Abdul'mumin ya tattauna ne akan wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai, inda Real Madrid za ta kara da makociyarta Atletico Madrid a ranar 28 ga wannan wata na Mayu a Milan na Italiya.