Wasanni - Annobar Coronavirus ta dagula jadawalin wasanni daban daban
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin ya duba yadda annobar murar Coronavirus ta haifar da tsaiko kan wasanni daban daban a fadin duniya, gami da jirkita jadawalinsu. Shirin ya tattauna da masana kan makomar sha'anin wasannin muddin aka gaza shawo kan annobar a kasa da watanni 2.