A cikin Shirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa wasu daga ckin koken ma'abuta kwallon kafa dangane da yada kungiyoyin kwallon kafar Afrika suka kasa fitar da kitse daga wuta a gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018.
Daga cikin kasashen da suka samu tikiti zuwa gasar cin kofin Duniya na kwallon kafar a Rasha sun hada da Najeriya,Morocco,Tunisia,Senegal da kasar Masar wadanda aka kora tun a zagaye na farko.