Wasanni - CAF ta dakatar da manyan wasanni a Afrika
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan matakin Hukumar Kwallon Kafar Afrika na dakatar da wasu manyan wasanni a nahiyar saboda sake barkewar annobar Covid-19.