Wasanni - Cancantar Mane ta lashe kyautar dan kwallon Afrika
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan cancantar Sadio Mane ta lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika na 2019, inda ya doke Mohamed Salah da Riyad Mahrez.