Wasanni

Wasanni - Didier Drogba yayi ritaya daga Kwallon kafa


Listen Later

Didier Drogba dan kasar Cote D’Ivoire dake taka leda a baya a kulob na Phoenix dake kasar Amurka ya sanar da yi ritaya daga kwallon kafa.
Didier Drogba da ya taba taka leda a Chelsea na kasar Ingila, dan wasan mai shekaru 40 ya jeffa kwallaye 164 a wasanni 381 da ya bugawa Chelsea, yayinda ya lashe kofin firimiyar ingila Ingila sau hudu da kofin FA hudu da kuma kofin gasar zakarun Turai a shekarar 2012.
A cikin Shirin duniyar Wasanni za mu duba irin rawar da ya taka a harakokin wasannin kwallon kafa.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners