Faransa mai masaukin baki a gasan wasannin kwallon kafa na cin kofin Turai ta sami shiga wasan kusa da na karshe a wasan cin kofin Turai da ake yi a kasar Faransa. Ga Bayanin yadda ta kaya a shirin labarin wasanni tare da Ahmed Mohammed Bedu.