Wasanni

Wasanni - Gasar kokuwa a jihar Tillabery


Listen Later

Yan kokuwa 80 ne suka kasance a jihar Tillabery na Jamhuriyar Nijar a gasar kokuwar gargajiya na shekarar 2018.
Da soma gasar ,wasu daga cikin manyan yan kokuwar ne suka sha kasa,ya zuwa yanzu jihar Diffa ta rasa yan kokuwa,yayinda wasu daga cikin jihohin kasar da suka hada Yameh,Maradi da Zinder suke da yan kokuwa a tsaye.
A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da Sule Maje kan irin rawar da wannan gasa da kuma muhimancin ta a idanun jama'a.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners