Wasanni

Wasanni - Gasar Ligue ta Jamhuriyar Nijar


Listen Later

A yau shirin duniyar wasannin zai maida hankali ne akan sabon tsari ko gyaran fuskan da aka kawowa gasar yan rukuni na daya na kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar.
Hukumar kwallon kafa Jamhuriyar Nijar Fenifoot ta tsaida ranar 22 ga wannan wata na Disemba ne za a koma kwambala ta kasa bayan kammala kakar bara, sai dai maimakon kungiyoyi 14 kamar yadda aka saba, a wannan karo Ligue Airtel ta Nijar za ta koma 16, daga cikin kungiyoyin da suka samu hawa rukunin na farko akwai, Espoir ta Damagaram sai kuma kulob daya na Doso da zai fito bayan karawa tsakanin Tagur da Entente.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners