Wasanni

Wasanni - Gasar tseren keke a Najeria


Listen Later

Wasan tseren kekuna, na daya daga cikin tsofaffin wasanni a tarayyar Nigeria wanda aka faro a shekarar 1972 kuma sannu a hankali wasan ya habaka inda ya kasance wasan da kan samar wa kasar lambobin zinare da tagulla a gasar wasannin Afrika da duniya baki daya.
A cikin wannan shirin za mu ji ko a ina aka kwana dangane da wannan tsari a Najeriya.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners