Wasanni

Wasanni - Gasar tsofin yan wasan kwallon kafa a Lagas


Listen Later

Tsofin yan wasan Najeriya sun sake saduwa a Lagas dake kudancin kasar a gasar Tsofin yan wasar kwallon kafa karo na goma  dake hada tsofin yan wasa daga sassa daban-daban na kasar.
A wannan karo jihohi 8 ne suka kasance a wannan gasa ta tsofin yan wasa da suka hada  su Filato,Ido,Lagas,Kano,Ondo,Abuja, Zamfara, Enugu.
An bude wannan gasa ne a jiya Alhamis ,wanda hakan ya baiwa da dama daga cikin yan wasan damar sake haduwa da wasu daga cikin abokanin tafiya na da.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners