A karon farko cikin shekaru 25, PSG ta Faransa ta samu gurbi a matakin wasan dab da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai bayan ta doke Atalanta da kwallaye 2-1a karawar da suka yi jiya a Lisbon.
Yanzu haka PSG za ta hadu da RB Leipzig a ranar Talata mai zuwa a matakin wasan dab da na karshe na gasar.
A cikin shirin za mu duba halin da ake cikin dangane da dambarwar da ta kuno kai a Jihar Maradi.