A cikin wannan shirin za mu mayar da hankali zuwa gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 20da Nijar zata daukar nauyi daga 2 zuwa 17 ga watan Fabrairu na 2019 ,
Domin kawo gyara dama nuna goyan baya zuwa hukumomin Nijar Hukumar CAF ta aike da tawaga zuwa wasu jihohin Nijar.