A cikin Shirin Duniyar Wasanni Abdurrahman Gambo ya yo dubi ne kan tasirin kasuwar musayar yan wasa a yankin na Turai,ya kuma samu tattaunawa da masana harakokin wasannin kwallon kafa.
A daya wajen ya kuma duba irin wainar da ake tuyawa a Morocco dangane da gasar cin kofin matasa dake taka leda a gida.