Wasanni - Kiris ya rage NFF ta dakatar da Kano Pillars a Najeriya
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan barazanar da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya ta yi na dakatar da Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars saboda wani mataki da aka dauka na maka Hukumar Kwllon Jihar a kotu.