Wasanni

Wasanni - Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar


Listen Later

A dai-dai lokacin da kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Najeriya,Kamaru da Afrika ta kudu suka soma tattance hanyoyin kawo gyara zuwa kungiyoyin kwallon kafa bangaren mata,a Jamhuriyar Nijar,wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a Duniyar kwallon kafa sun mayar da hankali zuwa yan wasa mata.Daya daga cikin hanyoyin inganta bangaren wasanni na mata shine na basu kulawa da ta dace kama daga kananan kungiyoyi zuwa na kasa.
Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar a cikin shirin Duniyar wasanni.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners