A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya dubo ta yadda wasu jihohin Najeriya suka soma maida hankali zuwa kwallon Dodge ko kwallon yar zulle .
Kwallon Dodge ta soma samu karbuwa daga matasan Najeriya musaman arewacin kasar kamar dai yadda zaku ji a cikin shirin Duniyar Wasanni.